Hausa Musics
MUSIC : Sani Liya Liya – Baban Bola


Advertisment
Mawaki sani liya liya ya fitar da sabuwa wakar sa mai suna “baban bola” wanda kasan akwai zance a wakar nan.
Sani liya liya yayi kokari wajen rera wannan wakar ta baban bola wanda zaku nishadantu sosai da wannan wakar.
DUBA WANNAN :
MUSIC : Sani Liya Liya – Fitinannen Mai Gida
MUSIC : Sani Liya Liya ~ Munafukin Mata
Wakar baban bola waka ce da zaku kalamai sosai a cikinta wanda zaku iya amfani da alamar download mp3 domin saukar da wakar.
DOWNLOAD MP3



