Hausa Musics

MUSIC: Kasheepu Amjad Ft. Fresh Emir – Allah Keda Magani

Shahararren mai kidan wakokin hausar nan wato Kasheepu Amjad (Kasheepun Kida) ya saki sabuwar waka tareda Fresh Emir mai suna “Allah Keda Magani”.
Kamar yadda kuka sani “Kasheepu Amjad” ya shahara gurin iya kida da gyaran sauti na wakokin Hausa kuma shine Manager na Hamisu Breaker Dorayi.
A halin yanzu ma Kasheepu Amjad shine makadin da ake yayi wanda tauraronsa ke haskawa a duk makadan wakokin hausa.
Saurari wannan waka mai suna “Allah Keda Magani” daga kasa ko kuma ka danna Download mp3 domin sauke ta a cikin wayarka.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA