Kannywood

Rashida mai sa’a ta bayyana yadda ta yiwa wata jaruma duka a wajen Daukar fim

Jaruma rashida abdullahi cikin shirin daga bakin mai ita wanda kamfanin dilancin labarai wato Bbchausa ke gabatarwa sunyi hira da jaruma rashida abdullahi mai Sa’a wanda kuma ita cikin jigogin jam’iyyar Apc ta arewa maso yamma.
Wanda zakuji labarin yadda da doki wata a wajen daukar shirin fim don ta gulma ce ta.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button