Hausa Musics
MUSIC : Nazifi Asnanic – Uwata ( My Mom)
Nazifi Asnanic ya fitar da sabuwa Waƙa mai suna ‘Uwata’.”My mom”
Uwata waka ce da yayi kalamai sosai akan daraja da martaba akan mahaifiya.
Nazifi Asnanic mawaki ne da yayi fice sosai wajen rera wakoki irin na soyayya da makamantansu.