Hausa Musics
MUSIC : Sani Liya Liya – Fitinannen Mai Gida
Sani Liya Liya ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Fitinannen Mai Gida”
Sani liya liya mai wakar sambisa Wanda yanzu yayi fice a wakokinsa na hausa shima yanzu yana sakin wakokin masu dadi tare da nishadi da barkawanci a ciki sai kun saurari wannan fitinannen mai gida zaku wata sabuwa.
DUBA WANNAN :
MUSIC : Ahmad Shanawa ~ Bariki
ALBUM : Farfesan Waka ~ Tsawon Dare
Saboda haka sai kuyi amfani da alamar download mp3 domin saukar da wakar.
One Comment