Labarai
Abubuwan Ban Mamaki Da Suka Faru A Zuwan Shugaba Buhari Maiduguri A Yau
A yau ne shugaban kasa muhammadu buhari yaje Maiduguri a jahar borno Maiduguri a yau alhamis irin yadda zaku gani cikin wannan bidiyo.
Wanda tabbas wannan abubuwan ban mamaki ne irin yadda ya nuna cewa tabbatas haryanzu buhari yana da abun mamaki.
https://youtu.be/vE4ItU7j9TY