Hausa Musics
MUSIC : Garzali Miko – Soyayya
Advertisment
Download Mp3 Garzali Miko – Soyayya Song 2021
Ina Ma’abota sauraren wakokin Garzali Miko a yau munzo muku da sabuwa wakarsa wanda itace ta farko bayan aurensa ya fitar mai taken ‘ Soyayya’
Garzali Miko yayi fice wajen wakokin soyaya wanda a koda yaushe shiyasa yake da masoya samari da yan mata masu sha’awar sauraren wakokinsa sosai.
Wakar soyayya waka ce da Garzali Miko ya fara fitarwa masoyansa da ita bayan yana can ya sha soyayya da matarsa, sai kuyi amfani da download mp3 da ke kasa wajen saukar da wakar.