Addini
Bidiyo : Kalli Wannan Bidiyo Mai Zafi ! Tsoho Ya Kai Mu Ga Bango ~ Sheikh Murtala Bello Sokoto
Advertisment
Cikin wannan bidiyo za ku kalli yadda malamin ya koka da mulkin Buhari, ya kuma jaddada cewa ba Allah ne ya kawo wahalar da ake ciki ba Buhari ne ya sabbaba ta, ya kuma roki Allah ya tsanantawa duk wani shugaba da ya tsanantawa al’umma, ya kuma yi addu’a idan Buhari ba zai gyara ba Allah ya janye shi daga mulki ya kawo wanda zai iya.
sai kuma ya caccaki malamai ‘yan uwansa bisa shiru da bakinsu da su kayi, har ake samun wasunsu na kare shugaban ‘kasa, ya kuma bayyana masu goyon bayan wannan gwamnati a matsayin azzaluman mutane munafukai, inda ace su ma a zuciyarsu ba jin dadin mulkin su ke ba.
Ga masu buƙatar saukar da wannan bidiyo zaku iya zamu aje muku link a bidiyo domin downloading.
A sha kallo lafiya.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com





