Kannywood

Dauda Kahutu Rarara Ya Bawa Ummi Ibro kyautar Sabuwar mota Kirar Honda Acura Legend (Hotuna)

Advertisment

Acigaba da Tallafawa Mutane Yau Ma Dai Chairman Ɗin MawaΖ™a Dauda Adamu Abdullahi Kahutu Rarara Ya Gwangwaje
Rabi’atu S Umar Wacca Akafi Sani da ( Ummi Ibro ) da Kyautar Sabuwar Mota Kirar Honda Acura Legend.

Daga Karshe Chairman Dauda Adamu Abdullahi Kahutu Rarara Yayimata Fatan Al-Kairi Tare da Fatan Allah Yasa Lafiya ta Kashe.

Mai taimakama rarara a kafaffen sada zumunta Rabiu gaya ne ya fitar da wannan rahoto.

Inda a can kuma Hausaloaded ta samu itama ummi ibro ta wallafa a shafin ta na Instagram wanda tabbas gaskiya ne kenan.

Ga hotunan motar.

Ga abinda ta wallafa a shafinta wanda tayi godiya irin na samun wannan babbar kyauta.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button