Kannywood

Bidiyo : Soyayya Gamon Jini ! Hadiza Gabon tayi Martani Akan wannan Tsoho

Advertisment

Wani Tsoho ya dauki hankula bayan da yace yana son tauraruwar fina-finan Hausa,Hadiza Gabon.
An ji a wani bidiyo da aka daukesa wasu suna gaya masa cewa ba zai samu ba, amma sai yace ai Allah ne ke bayarwa.
Jaruma hadiza Gabon tace tana neman sa dan Allah.

 

 

View this post on Instagram

 

A post shared by saifullah muhammad (@saifzango)


 
 

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button