Kannywood

Rarara ya Baiwa Abale Kyautar Mota Kirar Honda EOD (Hotuna)

Abale Da Rarara lokacin da yake karba Makulin mota

A yau din nan majiya mai karfi ta nuna cewa adamu dauda kahutu rarara ya baiwa adamu abdullahi adamu mai wakilin suna ojoko kuma Wanda yayi fice da sunan abale a cikin shiri mai dogon zango mai suna a duniya da kuma haram.
Rarara ya saba da baiwa mutane kyautar mota a masanaantar kannywood ga hotunan hotar da anka baiwa abale nan.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button