Kannywood

Bidiyo : Kalli Bidiyo Zazzafan Martani zuwa Ga masu Yadda Tsiraicin Jaruman kannywood Daga Ali Artwork

Wannan wani zazzafan sako ne daga bakin shaharren editan nan kuma shaharren mai shirya barkwanci wato Ali Artwork wanda anka fi sani da madagwal.
Wanda daga jiya zuwa yau ne dai Bidiyon tsirai wanda ake zaton jaruma maryam booth ce.
Shine yaya wannan zazzafan martani.
Ga bidiyon nan kasa.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button