Kannywood
Hotuna : Yadda Ali Jita Jiya Ya Gudanar Da Bikin Murnar Birthday Dinsa Tare Da Iyalinsa
A jiya ne jaruma ali Jita ya gudanar da bikin ranar haihuwarsa wanda harda rera wa kansa sabuwa waka wanda abun yayi matukar kyau sosai.
Ga hotunan da ya wallafa a shafinsa na instagram.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.













