Labarai

Hotuna : An gudanar da jana’izar mahaifin Kwankwaso a Kano

Advertisment

An gudanar da jana’izar Alhaji Musa Saleh Kwankwaso, wanda mahaifi ne ga tsohon gwamnan jihar Kano kuma fitaccen ɗan siyasa Rabi’u Musa Kwankwaso.
Kamar yadda bbchausa na ruwaito,an gudanar da jana’izar ne tare da binne sa a harabar masallacin gidan Rabiu Kwankwaso da ke Miller Road a Bompai da ke Kano.

 

 
 

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button