Kannywood

video download MANSOOR in Grand premiere (prod by Ali Nuhu)

Wanannan shine video mutanen da suka halarcin kallon mansoor a cinema a gaskia wanannan fim ya kafa tarihi a kannywood .

Kai ba kannywood kawai ba har da duniyar fim saboda shine fim na farko da ya samu karbuwa fiye da sauran fina finai.

Wanda ya kafa tarihi sosai inda anka nuna shine matakin farko kamar haka:

1.MANSOOR

2.DANGAL

3.BAHUUBALI

4.FAST & FURIOUS

Domin kalla first day in cinema ka danna nan.

download and watch it.

Download video mp4 Now



Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button