Kannywood

Madigo: Faifan murya da ake zargin mawakiya Maryam A Sadik da neman mata



Maryam A Sadik yarinya ce da tazo da farin jini a kafar sada zumunta ta TikTok inda ta yi wata waƙa mai suna “NEMA,” wannan waƙa itace tasa akasan wannan yarinya.

Kafin fitowar muryar dama kuma Maryam A Sadik ta yi wata sabuwar waƙa mai suna “Pinku Baby” inda acikin waƙar take yabon ita wannan yarinya.

Bayan wasu yan kwanaki da yin wannan waƙa kawai sai wata murya tafito ana sakawa a TikTok kuma muryar ta yi daidai da irinta Maryam A Sadik wanda hakan yasa mutane sun yi cha akanta nacewa wallahi itace take yin wannan magana.

Ga kadan daga cikin abinda take cewa:

Wannan shine dalilin dayasa mutane suke yiwa mawaƙiya Maryam A Sadik kallon yar kamfanin ɗan malele.

Shin me ne ra’ayinku akan jin wannan murya ta Maryam A Sadik?









Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button