Kannywood
Innalillahi wainnailaihiraju : Allah yayi wa Jarumin Kannywood Ubale Ibrahim (Wanke Wanke) Rasuwa
Advertisment
“Allah yayi wa Ubale Ibrahim Rasuwa muna rokon Allah ya jikan shi ya gafarta mashi Albarkacin wannan watan mai albarka”
Allahu akbar a yanzu nan shafin Hausaloaded ya samu labari marar dadin ji.
Wanda Allah yayiwa ubale Ibrahim wanda anka fi sani da wanke wanke rasuwa, a madadin Ceo Hausaloaded da mabiyan wannan shafi na isar da ta’aziyarsu zuwa ga yan uwan wannan mamaci Allah ya jikansa da rahama.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com





