Kannywood
Kalli Zafaffan Hotunan Rahama Sadau Na Murna Shigowa Sabuwar Shekara
Wannan wasu zafaffan hotunan jaruma rahama sadau ne na murna shigowa Sabuwar Shekara wato 2019 da kuma nunin barin wannan shekara wato 2018 a cikin koshin lafiya.
Ga wannan hotunan
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com