MUSIC : Danmusa Newprince – Jamilun Jidda


Danmusa Newprince – Jamilun Jidda Download Mp3 latest music song
Mun Sakar Muku Wakokin Gagarumin Shirin Mu Mai Dogon Zango Na JAMILUNJIDDASERIES JAMILUNJIDDAEP JAMILUNJIDDA yanzu haka a dukkanin Platforms.
JAMILUN JIDDA EP yana dauke da WAKOKI Masu Ratsa zuciya da kuma sanya nishadi musamman ga masoya. Sannan yana dauke da WAKOKI Masu chasu domin gwangwajewa a wuraren biki da suna.
Daga Kamfanin MAISHADDA GLOBAL RESOURCES LTD.
RERA WAKOKI
Nura M Inuwa
Sarkin waka san waka
Danmusa Newprince
Abdul D One
Sadu sidi sharifai
Zuwaira Ismail
Murja baba
Khairat Abdullahi
Music Producers
bravo master recordz
shutter
djtune
rahmanboy
Distributed by Real mramson.
DOWNLOAD MP3
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.








