Hausa Musics
MUSIC : Hamisu Breaker – Jamilun Jidda
Advertisment
Hamisu Breaker – Jamilun Jidda Download Mp3 latest song
Mun Sakar Muku Wakokin Gagarumin Shirin Mu Mai Dogon Zango Na JAMILUNJIDDASERIES JAMILUNJIDDAEP JAMILUNJIDDA yanzu haka a dukkanin Platforms.
JAMILUN JIDDA EP yana dauke da WAKOKI Masu Ratsa zuciya da kuma sanya nishadi musamman ga masoya. Sannan yana dauke da WAKOKI Masu chasu domin gwangwajewa a wuraren biki da suna.
Daga Kamfanin MAISHADDA GLOBAL RESOURCES LTD.
RERA WAKOKI
Nura M Inuwa
Sarkin waka san waka
Danmusa Newprince
Abdul D One
Sadu sidi sharifai
Zuwaira Ismail
Murja baba
Khairat Abdullahi
Music Producers
bravo master recordz
shutter
djtune
rahmanboy
Distributed by Real mramson.