Hausa Musics
MUSIC : Sani liya liya – Kwarto
Sani Liya Liya ya sake zo mana da sabuwar waka mai taken “Kwarto”.
Sani liya liya mai wakar sambisa bai gaya da kawo muku sababbin wakokinsa duba da wakokin suna muku dadi daman shine burin mai masoya.
Sani liya liya yayi fice wajen wakokin barkwanci wanda suke nishadantar da masoyansa to itama wannan wakar kwaro akwai nishadi a cikinta.
Download and enjoy……
DOWNLOAD MP3