Hausa MusicsUncategorized
Hairat Abdullahi – Yazo
Advertisment
Download Mp3 Khairat Abdullahi – Yazo new latest song
Sabuwar Wakar Hairat Abdullahi mai suna ”Yazo” to kuna ina masoya hairat kuzo kuji dame tazo muku dashi a wannan wakar domin jin dadinku.
Khairat Abdullahi mawakiya ce wanda ta dade tana rera wakoki.
Yazo waka ce da ta samu karbuwa domin irin kalamai da ta sanya a cikin wakar.
Advertisment
hairat Abdullahi tayi kokari sosai wajen rera wannan waka domin farantawa masoyanta rai.
Kuyi amfani da alamar download mp3 domin sukar da wannan waka.