Hausa Musics
MUSIC: Abubakar Sani – Jamila
Advertisment
Albishirin ku ma’aibota sauraren wakokin hausa a yau munzo muku da sabuwa wakar Abubakar sani dan hausa.
Abubakar sani mawaki ne da yayi fice wajen wakokin soyayya a cikin shirin kannywood.
Shine yau munka zo muku da sabuwa waka “Jamila” wanda tayi dadi sosai zaku saurara kuji.
Advertisment