Hausa Musics

MUSIC: Nura M INuwa – Sakon INEC

Advertisment

Sabuwar wakar Nura M Inuwa mai suna ” Sakon INEC ” wannan wakar ta musammance domin fadakar da mutane akan wajan zabe da kuma yadda zabe zai kasance.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
?Sakon karcef hukumar zabe
? Ta jahar kano tana kira
? Jama’a ku kara hattara
?Ku bada hadin kai
? Mukai ga matakai
? INEC ta kasa
? Da jaha kusa
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button