Hausa Musics
Isah Ayagi – Sirrin Zuci
Advertisment
Isah Ayagi – Sirrin Zuci Download latest music song
Isah Ayagi shahararren mawaki ne da yayi tashe sosai da ya fitar da sabuwa waka mai take “Sirrin Zuci”inda zakuji dadin wakar
Isah Ayagi yayi wakar Sirrin Zuci a wanann shekara ta 2024 wanda zakuji irin yadda yayi amfani da kalamai na soyayya daman mawakin soyayya ne.
Wakar “Sirrin Zuci”tayi tasiri sosai ga duk masu sauraren wakokinsa irin yadda anka nuna sunka saurare a kafarsa.
Zakuyi iya amfani da Download mp3 domin saukar da wakar.