Hausa Musics
MUSIC : Ahmad Shanawa – Baki Jini Ba
Advertisment
Albishirinku yan uwana ma’abota ziyarar wannan shafi a yau nazo muku da sabuwa wakar babban chakwai mai suna ” Baki Jini ba” wanda duk bahaushe yasa cewa akwai magana da jin taken wannan waka.
Wanda shuma yayi kokari wajen wakokin Soyayya.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com