Hausa Musics
Isah Ayagi – Da Idona
Advertisment
Isah Ayagi – Da Idona Download Mp3 Last music song.
Isah Ayagi shahararren mawaki ne da yayi tashe sosai da ya fitar da sabuwa waka mai take “Da Idona”inda zakuji dadin wakar
Isah Ayagi yayi wakar Da Idona a wanann shekara ta 2024 wanda zakuji irin yadda yayi amfani da kalamai na soyayya daman mawakin soyayya ne.
Wakar “Da Idona”tayi tasiri sosai ga duk masu sauraren wakokinsa irin yadda anka nuna sunka saurare a kafarsa.
Zakuyi iya amfani da Download mp3 domin saukar da wakar.