Hausa Musics
MUSIC: Ado Gwanja – Dan Hausa
Mawakin hausar nan wanda ya shahara gurin yin wakokin biki da mata keso wato Ado Gwanja ya saki sabuwar waka mai suna “Dan Hausa”.
Kamar yadda kuka sani, Ado Gwanja dai yanzu tauraronsa na haskawa inda zakaga cewa gurin biki da gala wakokinsa ake yayi.
Saurari wannan waka mai suna “Dan Hausa” daga kasa ko kuma ka danna Download mp3 domin sauke wakar a cikin wayarka.