Labarai

Wasu Masu Safarar Alburusai Ga Ƴan Ta’addar Daji Sun Shiga Hannun Jami’an Tsaro

Advertisment

Daga jihar Filato jami’an tsaro sunyi nasarar chafke masu masu safarar alburusai ga ƴan ta’addar daji a ranar 17 October 2024, an kama masu wannan mummunan halin ne a Tashar mota ta Barikin Ladi Dake jihar ta Plateau.

Bincike ya tabbatar da cewa suna safarar alburusan ne daga Plateau zuwa ga ƴan ta’addar daji a jihar Zamfara State.

An kama wannan matar mai suna Fidausi Hassan da kuma Sani Isah Musa, ɗauke da harsasai guda Ɗari Biyar da Biyar 505 Mai lamba 7.62mm harsashe na musamman.

Wasu Masu Safarar Alburusai Ga Ƴan Ta'addar Daji Sun Shiga Hannun Jami'an Tsaro
Wasu Masu Safarar Alburusai Ga Ƴan Ta’addar Daji Sun Shiga Hannun Jami’an Tsaro
Wasu Masu Safarar Alburusai Ga Ƴan Ta'addar Daji Sun Shiga Hannun Jami'an Tsaro
Wasu Masu Safarar Alburusai Ga Ƴan Ta’addar Daji Sun Shiga Hannun Jami’an Tsaro
Wasu Masu Safarar Alburusai Ga Ƴan Ta'addar Daji Sun Shiga Hannun Jami'an Tsaro
Wasu Masu Safarar Alburusai Ga Ƴan Ta’addar Daji Sun Shiga Hannun Jami’an Tsaro

Advertisment

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button