Daga Gaisuwa : an tarawa budurwa wanke wanke a gidansu saurayinta (bidiyo)
Wata budurwa ‘yar Najeriya ta jawo magana kafar sada zumunta yayin da ta kai ziyara gidan surukanta ta taya su aiki.
Ta yada bidiyin ne a shafinta na TikTok @soniameyson don jin ra’ayin jama’a ko sun taba fuskantar irin wannan lamarin,legit na ruwaito.
Kalli bidiyon a nan:
@soniameyson Does this happen to everyone or is it just me??😢😢#fyp #soniameyson #motherinlaw #motherinlawproblems #instablog9ja #pulsenigeria ♬ original sound – SONIA!
Ga martanin jama’a a kasan bidiyon da ta yada:
Omotolani29:
“Watakila ta gabatar da kanta a matsayin ‘yar wanke-wanke ne, don ni dai ban gane ba.”
somtochukwu:
“Kada ki fara abin da ba za ki iya karasawa ba.”
Ayotomiwa:
“Meye zan yi a madafa, ni fa bakuwa ce.”
Debbie:
“Shin ba su wanke gidan ne da?? Meye yasa za ki tiki wannan aikin daga zuwa?? Ko dai ke kika zabi taimaka masu?”
toun:
“Tambaya ita ce, shin an muku baiko da wannan mutumin?”
Tessy Cosmas:
“Shin kin taba irin wannan aikin a gidan iyayenki?”
Margaret:
“’Yar uwar tsohon saurayina ta taba cewa na mata wanke-wanke, nace zan dauka mata ‘yar aiki.”
lekwaamarachi:
“Baki wanke kofar gidan ba ‘yar uwa