Yan sanda
- Labarai
Wasu Masu Safarar Alburusai Ga Ƴan Ta’addar Daji Sun Shiga Hannun Jami’an Tsaro
Daga jihar Filato jami’an tsaro sunyi nasarar chafke masu masu safarar alburusai ga ƴan ta’addar daji a ranar 17 October…
Read More » - Labarai
Kano : Yan sanda sun cafke matasa da zargin kashe uban gidansu da ƙone gawarsa saboda fili
Duniya ina zaki damu a kullum al’amarin kasar nan sai Baka mamaki yake ka duba wannan matasa mai gidansu wanda…
Read More » - Labarai
Kwadayi ko Talauci : Wani Magidanci ya cefanar da Ƴarsa akan kuɗi naira Miliyan 1.5M a jihar Bauchi
Mutumin ya yi ƙaryar zai kai yarinyar wajen ‘yar uwarsa da ke zaune a garin Bauchi. Rundunar ’Yan Sandan Jihar…
Read More » - Labarai
Yan Sanda Sun Nemi Murja Kunya Ta Biya Su Diyyar maƙudan kudi
Rundunar ’yan sandan ta shigar da wannan buƙatar ce a gaban Babbar Kotun Jihar Kano da ke titin Miller karkashin…
Read More » - Kannywood
Rundunar yan sanya ta gurfanar da jaruma Amal Umar a kotu
Rundunar ƴan sanda shiyya ta daya Zone One, dake nan jihar Kano, ƙarƙashin AIG Umar Mamman Sanda, sun gurfanar da…
Read More » - Labarai
Murja kunya ta maka hukumar hisbah kano kotu
Afrika Najeriya Nijar Yankin – Hausawa Turai Asiya Duniya Koma shafin farko / Najeriya LABARIN AMINIYA Murja Ta Kai Ƙarar Hisbah…
Read More » - Labarai
Mun cafke waɗanda sunka karkatar da buhunan 1238 da za’a kai sansanin ƴan gudun hijira – ƴan sanda
An kama mutane biyar da laifin karkatar da buhunan alkama 1,238 da aka nufi sansanin ‘yan gudun hijira na Kano…
Read More » - Labarai
Mota ta buge wani barawon waya a Kano – ‘Yan sanda
Bayan mota ta buge mutumin da ya zare danbida ya kwaci wayar wata mata, an gano cewa kashin bayansa ya…
Read More » - Labarai
Ƴan Nijeriya za su iya ɗaukar bidiyon jami’an mu a bakin aiki — Ƴansanda
Hukumar yansandan ta ƙasa ta ce ƴan ƙasar na da damar ɗaukar bidiyo da hotunan ƴansanda a lokacin da suke…
Read More » - Labarai
‘Yan sanda sun kama mijin da ake zargi da kashe mata a Borno
A arewacin najeriya ana samun irin wannan labarun kashe mata ko kashe miji wanda a jihar borno kuma kashe mata…
Read More »