Hausa Musics
MUSIC: Hamisu Breaker – Tuwan Madara


Nigerian artist Hamisu Breaker is back with a fresh track, and it’s definitely a vibe! “Tuwan Madara ” is a hot new song that’s sure to get you moving.
Hamisu yusuf breaker a cikin sabuwa shekarar nan ya fitar muku da sabuwa wakarsa mai suna “Tuwan Madara”.
Hamisu breaker mutum ne da ya kware wajen wakokin so da kauna a kasar hausa prodcure by Kasheepu Amjad record
Tsoro waka ce da ta samu kokari wajen tace kalamai da hikima da azanci a cikin baitocin wannan waka.




![[MUSIC] Auta MG Boy Ft. Ashiru Nagoma x Dan Auta x SS Danko – Mu Yan Arewa Ne](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2021/05/official_auta_mg_boy-20210522-0001-1.jpg?resize=390%2C220&ssl=1)