Labarai

Abubuwan da ke kawo Faduwar nono, budewa gaba ‘farji’ da rankanuwa ga budurwa – Mrs zahra Gold

Advertisment

Mrs zahra Gold wadda take bidiyo tana bayyanin irin wasu abubuwa da ake samun yan mata musamman budare da basu taba aure ba.

Na farko maman mace “nono” tabbas zakaga wata budurwa nonon ta ya fadi wasu ta dalilin kenan suna bin maza ana taɓa shi shiyasa ya fadi batare da tayi aure ba.

Na biyu shine budewar gaban mace “farji” wanda shima ana dauka cewa sai ana amfani da ma’ana ana lalata da ita tunda batayi aure ba.

Na ukku shine rankanuwa wanda yake nuna alamar mace ta tabayin ciki ko ta haihu duk wannan alama ce da ake ganin mata da su wanda kuma ganin su ga ya mace budurwa da batayi aure ba akwai alamar tambaya.

Mrs zahra Gold tayi bayyani gamsashi akan irin waɗanan abubuwa domin najimi kada yayi saurin yanke hukunci.

@futurerdream #futuredreams???? @T-pain ♬ original sound – Miss ZahraGold????

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button