Hausa Musics
MUSIC : Dan musa New prince – Sauraniyar kasar Hausa “Lubna”
The Famous and young singer Dan musa price Gombe release new brand music song Title “Sauraniyar kasar Hausa Lubna”
Wakar Sarauniyar Kasar Hausa Lubna waka ce wanda tayi trending a kafaffen sada zumunta wanda to yau an fitar da wakar.
Dan musa yayi shahara wajen wakokin soyayya da na siyasa duba da irin yadda suke taka rawa a cikin matasan mawaka.
Kuyi amfani da alamar download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.
DOWNLOAD MP3