Hausa Musics
VIDEO+ AUDIO : Umar Mb – Idanun ki
Umar ya fitar da waka daya daga cikin sabon kundin album dinsa mai suna gangariya album wanda zai fitar muku nan bada jimawa ba.
Gangariya album ne da mawakin yake ji da shi kuma zai samu zafaffan wakoki na soyayya a cikinsa.
Idanunki waka ce wanda ankayi ta soyayya da kauna wanda zai matukar burge ku.
Zaku iy kallon bidiyon kai tsaye yayinda zaku iya sauke audio wakar..