Hausa Musics
Nazifi Asnanic – Dan Adam ‘Sound Track’
Albishirinku ma’abota sauraren wakokin a yau munzo muku da sabuwa wakar sound track din “Dan Adam”.
Dan Adam sound track ta samu aiki sosai a wajen rerewa domin mawakin ba yaro bane.
Nazifi Asnanic ya iya wakar sound track sosai irin su dan marayen zaki, labarina, da dai sauransu.
Ga wakar nan zaki iya saurare kuma kuyi Downloading.