Hausa Musics

MUSIC : Hamisu Breaker – Happybirth Mufeeda

Albishirin ku ma’abota ziyayar wannan shafi da muku ma’atoba sauraren wakokin hamisu breaker wanda yayi fice a wakar soyayya to yau nazo muku ea wakarsa ta Happybirth Wanda ya rerawa mufeeda Wandaa gaskia wannan wakar tayi dadi sosai.
Saboda wakar Happybirth da aure tana da banbanci amma gaskiya na jinjina masa da wannan wakar ta “Happybirth mufeeda”..
Sai ku saukar da wannan wakar kar a baku labari.

Download music here

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button