Hausa Musics
MUSIC : Aminu Alan Waka ~ Ummi Momina 2
Advertisment
Assalamu alaikum warahamatullah yan uwana ma’abota ziyarar wannan shafi mai albarka a yau mun sake zo muku da sabuwa wakar Alan waka mai suna “Ummi Momina 2” wanda idan baku manta ba yayi ta daya a farko tun da jimawa shine yayi ta biyu a yanzu.
Wanda itama wannann akwai kalamai wanda yayi amfani wajen jinjinawa Ummi iri yadda suke hakuri da dawainiya da mu.
Allah Ubangijin ya saka muku da mafificin Alkhairi amen.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com