Labarai

Dan Baiwa : Sharrudan Zama Eligible a C@ts

Wasu zasuga ana rubuta musu YOU ARE NOT ELIGIBLE a wajen claiming na CATS. Wayanda suke ganin hakan har yanzu sunada damar yin zama ELIGIBLE idan sun chika DAYA daga chikin sharrudansu. Zasuyi snapshot a ranar 30th September domin ware wayanda suka zama ELIGIBLE.

Sharrudan Sune

💨 Mutum yayi OG transaction, ma’ana yayi Nomis Score. Wayanda sukayi Nomis a Aqua Protocol basa bukatar kara yin wani, kawai su shiga kai tsaye wajen Nomis transaction a CATS dinsu, su karasa sauran aiki. Wayanda kuma basuyi ba, akwai bukatar suyi Nomis din, amma suna daukar 1 Ton.Sharrudan Zama Eligible a CATS

💨 Mutum yayi akalla daily transaction daya. Daily transaction dinsu suna daukar 0.2 Ton ne.

💨 Mutum ya gayyachi akalla mutane 5, sannan yayi akalla tasks 15, sannan kuma yayi 5 Avatar 5 (wanda akesa hoton mage).

Ba dolene sai mutum ya chika dukkan sharrudan ba, ko daya yayi ya wadatar. Saidai kowanne sharadi da adadin CATS da suka ware masa, ma’ana dai daya yafi daya yawan rewards. Haka zalika, mutum zai iyayin biyu ko dukka uku domin samun karin rewards.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button