Hausa Musics
MUSIC : Kabir A A ~ Izzar So Latest Song 2020
A yau Hausaloaded munzo muku da Sabuwar wakar wani matshi mai suna “Kabir A A ” da wakarsa mai suna “izzar so” wanda kuma yaron yayi matukar fasahawa wajen rera wannan waka.
Ina kuke masoya ma’abota soyayya
Ma tabbatar kun dade kuna ji ana cewa So sarki ne kuma kowace sarauta tana tare da izza
ko kun san wace irin izza sarautar so take da shi ????
Kasance da Karib a’a a cikin wakarsa me taken IZZAR SO
Wanda duk wanda ya saurareta zaiyi matukar jinjina masa sosai wanda muna yi masa fatan Alkhairi.