Hausa Musics

Music : Farfesan Waka  – Mugun Shugaba

Suleman farfesan waka ya fitar da sabuwa wakar wanda take cikin kudin album dinsa mai suna ‘Mugun Shugaba’

Ita wannan kasa yayi tane akan irin yadda alummar kasar nan take wanda kuma zakuji yadda yayi bayyani tiryan tiryan.

Farfesan waka yayi fice wajen waƙoƙin da sunka shafi kira ga matasa, shuwagabannin,sarakuna da dai sauransu.

Sai kuyi amfani da alamar download mp3  dake kasa domin saukar wakar.

DOWNLOAD MP3

 

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button