Hausa Musics
AUDIO : Nazir M Ahmad – Mata Ai Kidan Tabare (sabuwa wakar sarkin kano)
Assalamu alaikum warahamatullah a yau nazo muku da sabuwa wakar sarkin wakar sarkin kano mai taken “Mata ai kidan tabare”.
Ita dai wannan waka gaskiya kuyi hakuri bazamu kawo muku baitocin ta ba saboda hausawa sun ce waka a bakin mai ita yafi dadi.
Nazir m ahmad sarkin waka dai kun sani ba sai an fada muku ba, kuyi amfa da link na kasa domin downloading.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com