Hausa Musics
MUSIC : Zafaffan Ringtone Na Umar M Shareef
Advertisment
Albishirin ku yan uwana Ma’abota sauraren wakokin sarkin wakar soyayya wato Umar M Shariff to a yau munzo muku da dadadan Ringtone na soyayya wanda yayi su domin masoya shine hausaloaded blog ta kawo muku domin faranta muku rai.
Gasu nan sai ku saukar.
1 Umar M Shareef Rabuwar Masoya Ringtone
Advertisment
2. Umar M Shareef – Ina Da Damuwa Ringtone
3. Umar M Shareef – Da mi ne zan misalta kyawonki ne Ringtone
4. Umar M Shareef – kana Naka shi Kuma Allah Na nashi Ringtone
5. Umar M Shareef Soyayya Dace ne Ringtone
6. Umar M Shareef Banjin Dadin labari Ringtone
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com