Hausa Musics

Music : Farfesan Waka  – Halin Mutum

Advertisment

Suleman farfesan waka ya fitar da sabuwa wakar wanda take cikin kudin album dinsa mai suna ‘Halin Mutum’

Ita wannan kasa yayi tane akan irin yadda alummar kasar nan take wanda kuma zakuji yadda yayi bayyani tiryan tiryan.

Music : Farfesan Waka  - Halin Mutum
Farfesan waka

Wanda farfesan waka  ya iya waka sosai wajen fadakar da alummar sunan kansu da kishin kasarsu da jaharsu baki daya.

Sai kuyi amfani da alamar download mp3  dake kasa domin saukar wakar.

Related Articles

DOWNLOAD MP3

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button