Labarai

Bidiyon yadda Hussaina matar seaman Abbas tayi murna da nuna farin cikin fitowar mijin ta

Hussaina Matar seaman Abbas Haruna wadda takai korafi a gidan talabijin na Brekete Family Tv na nuna cewa mijinta sojan ruwa an daure shi na tsawon shekara 6 har hauka ta kamashi.

A yau din nan shugaban talabijin Brekete Family Tv ordinary president Ahmed Isah ya gabatar da Hussaina tare da mijinta seaman Abbas bayan fitowar daga inda anka kulle shi.

Ordinary president ya bayyana tun jiya sunka samu labarin an saki seaman Abbas amma kuma wai an kore shi daga aikinsa na soja.

A cikin wannan bidiyo zakuji har magana yayi a cikin wannan gidan talabijin shi seaman Abbas da kansa.

Ga bidiyon nan ku saurara kuji.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button