Labarai
Bidiyo: Chizo Germany Yayiwa Aisha Yesufu wanki babban bargo Akan Dr pantami arewa Ku san wannan


Chizo Germany shima yayiwa aisha Yesufu wanki babban bargo a kasuwa wanda ya nuna cewa sunyi na farko sunyi na karshe sun gane yan koren rushe arewa ne.
Wanda kuma basu sake lamunta ba inda zai ya jawo hankalin arewa da mu farka wannan munafurcin fah yan arewa da musulunci ake yiwa shi,ga faifan bidiyon nan kasa ku kalla.
https://youtu.be/sWI_yXJKegU
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.


