Labarai

[bidiyo] A’uzubillahi Alaramma na makarantar Allo yayi Garkuwa Da Ɗan ƙanen Babansa

[bidiyo] A'uzubillahi  Alaramma na makarantar Allo yayi Garkuwa Da Ɗan ƙanen BabansaDuniya ina zaki damu Allah yayi mana tsari daga mugunyar ƙaddara wanda ta kai malami kuma alaramma yin garkuwa domin samun abun duniya.
Babban abin mamaki a cikin wannan al’amari shine wannan alaramma irin yadda ya fadi litattafai da yake koyarwa na tsoron Allah sai abun ya baka mamaki wallahi
Rundunar yan sanda ta jahar katsina inda sun kayi ganganin yan jarida da manema labarai akan irin yadda sunka samu nasarar kama wasu masu garkuwa da mutane inda a nan ne ake zargin alaramma mai suna jamilu idris dan shekara 39 wanda yake mazaunin sabon fegi a kauyen yan kara a karamar hukumar faskari a jahar Katsina.
Wanda yaje har gidansu yaron inda ya ja hannun yaro ya tafi da shi dustin alhaji da ke garin abuja.
Wanda yaje inda wata yar uwarsa yace wannan almajiri kinji kinji tunda dai bata san yaronta ita sai ta karba ta ajiyeshi.
Wanda shi kuma alaramma jamilu ya dawo katsina ya kira wayar uban yaron ma’ana kanen babansa ya shage muryasa da cewa ya kawo miliyan biyar ya bashi yaronsa.
Ga cikakken bayyani nan daga bakin Alaramma.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button