Labarai
Daga ƙashe Hafsat Baby ta fadi asalin abin da yasa tayi wannan bidiyo na tsir@!ici


Advertisment
Hafsat baby wanda take abokiyar aikin lawancy ta fito ta fadawa duniya dalilin yin wannan bidiyo inda ta bayyana cewa yafi karfin shekara biyu da yi.
A cikin jawabin ta tace a wata rana ce sunje aiki a abuja kawai ta kafa wayar tayi bidiyon kuma a cikin snap tayi shi ko ajiye shi a waya batayi ba, abu ne idan kaddara mutum yazo ba yadda zaiyi.
A cikin nadama ta nuna taya tana yar musulma yar musulmi tana fatan tayi aure kuma ta haifi ya’ya zatayi bidiyon tsiraicin ta, ta yadda a duniya.
Tayi rantsuwa cewa ita bata san wanda yayi mata wannan aikin ba duk tana fadin hakan ne a cikin faifan sautin murya da zan saka muku ku saurara kuji bayyani daga bakin ta dalla dalla.