Labarai

WANKIN BABBAN BARGO : Martani zuwa ga hafsat baby Yar Tiktok kan cewa ‘Ni ba karuwa bace’

Fitaccen marubuci datti assalafy yayiwa hafsat baby wanda tayi bidiyon tsiraici inda take cewa ita ba karuwa bace shine yayi mata martani kamar haka.

“Idan kun saurari bayanin da wannan karuwan Tiktok tayi bayan bidiyonta na batsa ya bayyana, zaku ji tana cewa wai ita ba karuwa bace

To ga daya daga cikin bidiyonta da take sakawa a Tiktok, imba karuwa ba waye zai yi wannan, kansu suke tallatawa a media domin fasikai su gani su basu appointment na haduwa a hotel.

Abin haushi imba ma fitina irin na wasu mazan banza ba ni kam sam ban ga abin sha’awa a tare da wannan guzumar karuwa ba

Sannan duk wanda ya kalli bidiyonta na bat$a tambayar da za’a yi shine a gidan uwar wa nonuwanta suka zube haka inba a gurin karuwanci ba?

Sannan wancan gurin da suke kasawa a hotel ya akayi yayi baki wulik haka da kuraje kamar wanda gonoriya da STDs suka yiwa taron dangi?

Sannan ‘yar Musulma bata yin kitso irin na matan arna, kuma ‘yar Musulma bata saka farcen roba irin na arna wanda duk mun gani a gurin wannan ‘yar iska, masu yin haka a cikin Musulmai ba shakka karuwai ne muke gani

Tsinanniyar yarin nan da abokin i$kancinta Lawancy sai da Hisbah ta kamasu, aka gindaya musu sharadi, bayan sun fita suka koma aikata masha’arsu saboda basu da mafadi

Sai yanzu da ta hadu da kamun Allah zata jingina kanta da Musulunci, sannan tace wai ita ba karuwa bane, karya take yi ‘yar iska

A halin yanzu dai tana hannun hukumar Hisbah sun kamata, muna goyon bayan a dauki duk wani mataki na hukunci akan wannan annoba r Tiktok”

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button