Lawancy abokin aikin hafsat baby yayi martani akan bidiyon tsir@cin ta
Lawancy ya fitar sa wani faifain bidiyo wanda zakuji yana baranta kanshi akan bidiyon tsiraicin Hafsat baby da ya fito yake yawo a kafafen sada zumunta.
Wanda ya fara da nuna ɓacin ransa sosai akan wannan bidiyo inda yake mai cewa.
” Innalillahi wa’innah alaihi Raj’un wallahi yadda kunka ga bidiyo nan haka nagani, bani da alaka da sanin bidiyo nan.
Yadda anka turamuku haka aka turamin, hafsat abokiya aikina ce, tare muke zuwa muna muku content creator , Wanda har yazo ya samu matsala har hisbah tayi magana, ka daina anka dawo ana zaman zumunci.
Saboda hafsat matsayin yaya na dauketa kuma yar uwata, amma bani da wata alaƙa da ta shafi rayuwar ta daban bayan na aikin mu content creator.
Ku saurari cikakken bayyani a cikin wannan faifain bidiyo.
Ga wanda bai samu kallo bidiyo a can ba zai iya danna nan